IQNA

Taro Kan Kyautata Mu'amala Da Kananan yara A Cibiyar Azhar

23:50 - August 12, 2018
Lambar Labari: 3482886
Bangaren kasa da kasa, an ude wani zaman taro kan matsayin kyakkyawar mu'amala da kananan yara a musulunci a jami'ar Azhar da ke Masar.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a yau ne aka bude zaman taro kan matsayin kyakkyawar mu'amala da kananan yara a musulunci a jami'ar Azhar da ke Masar tare da alartar manyan malamai.

Daga cikin wadanda suke halartar har da aan malamin cibiyar ta Azhar Ahmad Tayyib, da kuma wasu daga cikin manyan malaman cibiyar gami da masana daga jami'oi daban-daban.

Ibraim udud tsoon sugaan ciiyar ta Azhar shi ne aan mai gabatar da jawabi a wurin, wanda ya tabo muhimman lamurra da musulunci ya tsokaci a kansu kan tarbiyar yara, da kuma yadda tasirin tarbiyarsu kan amfanar ko cutar da al'umma a wasu lokuta masu zuwa.

3738013

 

 

captcha