IQNA

Ana ci gaba da gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta duniya ta dalibai karo na uku a birnin Qom, tare da halartar dalibai na jami'oi daga kasashen duniya, da kuma manyan alkalan gasar kur'ani na kasa da kasa.