IQNA

23:57 - June 04, 2019
Lambar Labari: 3483710
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da tarukan tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a Moscow.

Kamfanin dillancin labaran iqna, an gudanar da zaman taron tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a birnin Moscow na kaar Rasha.

Bayanin ya ce a wajen Taron Hojjatol Islam Saber kbar Jiddi wakilin jagra  akasar Rasha shi ne ya gabatar da jawabi kan matsayin Imam Khoeni (RA) a kuma darussan da suke cikin rayuwarsa.

Wasu daga cikin Iraniyawa mazauna kasar Rasha da ma musulm daga wasu kasashe da suke zaune a kasar sun halarci taron.

 

3817164

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، moscow ، Rasha ، Imam Khomeni
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: