IQNA

23:53 - June 06, 2019
Lambar Labari: 3483715
Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani fim kan tarihin musulmin kasar Afirka ta tashar talabijin ta Qfogh.

Kamfanin dilalncin labaran iqn aya bayar da rahoton cewa, za a nuna wani fim kan tarihin musulmin kasar Afirka a tashar talabijin ta Qfogh da ke watsa shirinta daga jamhuriyar muslunci.

Wannan fim dai ya hada da yadda musulmi suka fara shiga kasar daga kasashe daban-daban, da suka  hada da na larabawa da kuma wasu kasashen kudancin Asia sai kuma Iraniyawa.

Adadin musulmin kasar Afrika ta kudu yana karuwa ne a kowane lokaci idan aka kwatanta da sauran shekaru da suka wuce, inda a halin yanzu musulmi akasar suna da manyan cibiyoyi da masallatai a kusan dukkanin manyan branan kasar.

Baya ga haka kuma gwamnatin kasar tana girmama mabiya addinin musunci kamar yadda take girmamma dukkanin sauran addainai, wanda hakan ya taimaka matuka wajen baiwa muuslmi karfin gwiwa domin gudanar da harkokinsu an addini cikin ‘yanci.

3817341

http://iqna.ir/fa/news/3817341

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: