Labarai Na Musamman
BMurabus Din Hariri Na Nuni Da Sabon Shirin Makiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Ayatollah Imami Kashani A Yayin Hudubar Juma’a:

BMurabus Din Hariri Na Nuni Da Sabon Shirin Makiya A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a ayau a birnin Teran ya bayyana cewa makiya musulmi da ma al’ummomin yanin gabas ta tsakiya suna...
17 Nov 2017, 23:34
Taron Karawa Juna Sani Kan Addinai A Birtaniya

Taron Karawa Juna Sani Kan Addinai A Birtaniya

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron karawa juna sani a birnin York an kasar Birtaniya wanda mabiya addinai daban-daban za su halarta.
15 Nov 2017, 20:28
Shugaba Rauhani Ya Isa Yankunan Da Girgizar Kasa Ta Shafa A Kermanshah

Shugaba Rauhani Ya Isa Yankunan Da Girgizar Kasa Ta Shafa A Kermanshah

Bangaren siyasa, A yau da hantsi ne shugaba Rauhani na Iran ya isa yankin da girgizar kasa ta shafa a cikin Lardin kermanshah da ke yammacin kasar Iran,...
14 Nov 2017, 16:53
Jami'ai Su Hanzarta Hanzarta Kai Dauki Ga Wadanda Girgizar Kasa Ta Shafa
Jagoran Juyin Islama:

Jami'ai Su Hanzarta Hanzarta Kai Dauki Ga Wadanda Girgizar Kasa Ta Shafa

Bangaren kasa da kasa, jaoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana alhininsa dangane da girgizar kasar da ta auku...
13 Nov 2017, 16:34
Lamarin Arbaeen Lamari Ne Na Addini / Saudiyya Tana shirin Haifar Da Babbar Fitina A Yankin
Sayyid Ahmad Khatami:

Lamarin Arbaeen Lamari Ne Na Addini / Saudiyya Tana shirin Haifar Da Babbar Fitina A Yankin

Bangaren siyasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a a yau a Tehran ya bayyana fitowar miliyoyin jama’a wajen raya tarukan arbaeen da cewa babban lamari ne...
11 Nov 2017, 00:00
Hankoron Matasa Na Riko Da Koyarwar Juyi Wata Bushara Ce Ta Alkhairi
Jagoran Juyi A Taron Dalibai Masu Makoki:

Hankoron Matasa Na Riko Da Koyarwar Juyi Wata Bushara Ce Ta Alkhairi

Bangaren siyasa, a yayin gudanar da taron juyayin arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA) jagoran juyin juhalin musuluci ya kasance...
09 Nov 2017, 23:03
Hotunan Kwafin Kur'anai mafi Jimawa A Tarihi

Hotunan Kwafin Kur'anai mafi Jimawa A Tarihi

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da taron baje kolin kwafin kur'anai mafi jimawa a birnin Sharjah.
06 Nov 2017, 16:33
Saudiyya Ce Ta Umarci Hariri Da Ya Yi Murabus

Saudiyya Ce Ta Umarci Hariri Da Ya Yi Murabus

Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana murabus din Saad Hariri da cewa shifta ce ta Saudiyya wadda bai isa ya tsallake ta ba.
06 Nov 2017, 16:31
Rumbun Hotuna