Bangaren kasa da kasa, Firayi inistan Sudan ya bayyana cewa zai fitar da sojojin kasa daga kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484296 Ranar Watsawa : 2019/12/06
Kwamitin kwararru kan siyasar Sudan ya zargi shugaban majasar zartarwar kasar da sharara karya.
Lambar Labari: 3484270 Ranar Watsawa : 2019/11/24
Gwamnatin Sudan ta ce za ta mika tsohon shugaban kasar Omar Al-Bashir ga kotun hukunta manyan laifuka ta duniya.
Lambar Labari: 3484222 Ranar Watsawa : 2019/11/04
Kawancen jam’iyyu da kungiyoyin Canji a Sudan ya yi gargadi kan yiwuwar bullar Boko Haram a Sudan.
Lambar Labari: 3484201 Ranar Watsawa : 2019/10/28
Bangaren kasa da kasa, firayi ministan Sudan ya bayar da umarnin kafa kwamitin binciken kisan masu zanga-zanga.
Lambar Labari: 3484176 Ranar Watsawa : 2019/10/21
Bangaren kasa da kasa, Abdullah Hamduk ya yi kira da a kawo karshen yada kiyayya da kuma tsatstsauran ra’ayi a kasar.
Lambar Labari: 3484131 Ranar Watsawa : 2019/10/08
Wasu daga cikin jam’iyyun siyasa a Sudan sun nuna rashin amincewarsu da yunkurin raba siyasa da addini.
Lambar Labari: 3484089 Ranar Watsawa : 2019/09/26
Kungiyar Amnesty ta bukaci a hukunta wadanda suke da hannu a kisan da aka yi masu zanga-zanga a Sudan.
Lambar Labari: 3484051 Ranar Watsawa : 2019/09/14
Bangaren kasa da kasa, tsohon shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya sake bayyana a gaban kotu.
Lambar Labari: 3484003 Ranar Watsawa : 2019/08/31
Bangaren kasa da kasa, hambararren shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir ya sake gurfana agaban kuliya domin fuskantar shari'a.
Lambar Labari: 3483983 Ranar Watsawa : 2019/08/24
Bangaren kasa da kasa, Yusuf in Ahmad Alusaimin ya yi maraba da kafa gwamnatin hadaka a Sudan.
Lambar Labari: 3483961 Ranar Watsawa : 2019/08/18
Bangaren kasa da kasa, a yau ake rattaba hannu a kan yarjejeniyar sulhu tsakanin sojoji da ‘yan siyasa a Sudan kan kafa gwamnatin rikon kwarya.
Lambar Labari: 3483958 Ranar Watsawa : 2019/08/17
Bangaren kasa da kasa, jam'iyyar congress ta tsohon shugaban Sudan Umar Albashir bata amince da yin watsi da musulunci a cikin kundin tsarin mulkin kasar ba.
Lambar Labari: 3483911 Ranar Watsawa : 2019/08/04
Bangaren kasa da kasa, an kame sojoji 9 da ake zargin suna da hannua kisan da aka yi wa fararen hula garin Umdurman.
Lambar Labari: 3483904 Ranar Watsawa : 2019/08/02
Jami’i mai wakiltar tarayyar Afirka a tattaunawa tsakanin fararen hula da sojojin Sudan ya bayyana cewa ya gana da wakilin sojoji na Sudan a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483851 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Bangare kasa da kasa, sojojin da ke mulki a Sudan sun sanar da dakile wani yunkirin juyin mulki a kasar.
Lambar Labari: 3483832 Ranar Watsawa : 2019/07/12
Sojojin dake rike da mulki da wakilan masu bore a Sudan, sun cimma matsaya ta kafa wata hukuma da zata jagoranci gwamnatin wucin wucin gadi da za’a kafa nan gaba.
Lambar Labari: 3483810 Ranar Watsawa : 2019/07/06
Akalla Mutum bakwai suka rasa rayukansu yayin da jami'an tsaron Sudan suka afkawa masu zanga-zangar nuna adawa da Majalisar Sojin kasar.
Lambar Labari: 3483806 Ranar Watsawa : 2019/07/04
Bangaren kasa da kasa, sojojin kasar Sudan sun kai hari kan wuraren da 'yan adawa suke taruwa a cikin babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3483795 Ranar Watsawa : 2019/06/30
Bangaren kasa kasa, 'yan siyasa da farar hula sun amince da shawarwarin da Habasha ta gabatar dangane da kafa gwamnatin rikon kwarya a kasar.
Lambar Labari: 3483762 Ranar Watsawa : 2019/06/22