Tehran (IQNA) Wata jaridar kasar Labanon ta bayar da rahoto kan bukatar Amurka na tuntubar kungiyar Hizbullah kan harkokin cikin gidan kasar.
Lambar Labari: 3486838 Ranar Watsawa : 2022/01/18
A yau ne aka bude babban taron makon hadin kan al'ummar musulmi a birnin Tehran na kasar Iran, tare da halartar masana daga kasashe 100 na duniya.
Lambar Labari: 3483147 Ranar Watsawa : 2018/11/24
Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar tsaron Rasha ta bankado wasu bayanan sirri da suke tabbatar da cewa, ana shirin sake yin amfani da makamai masu guba a Syria.
Lambar Labari: 3482926 Ranar Watsawa : 2018/08/25