iqna

IQNA

manufofi
IQNA - Sanarwar kaddamar da sabbin tarukan kur'ani mai tsarki guda 100 da ma'aikatar kula da harkokin kur'ani ta kasar Qatar ta yi, na nuni da karuwar ayyukan kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3490729    Ranar Watsawa : 2024/02/29

IQNA - Kungiyar bayar da lambar yabo ta kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa ta sanar da manufofi n wannan kungiya a taronta na bakwai a garin Port Said.
Lambar Labari: 3490597    Ranar Watsawa : 2024/02/06

Tare da barazanar yakin basasa na gabatowa, zanga-zangar da ake ci gaba da yi, da kuma katse ayyukan yau da kullun saboda yajin aiki da siyasa kawai, Isra'ilawa a yanzu sun fi kowane lokaci yin la'akari da zabin su, ko yanzu lokaci ne mai kyau na ficewa daga Falasdinu.
Lambar Labari: 3489693    Ranar Watsawa : 2023/08/23

Tehran (IQNA) Donald Trump, tsohon shugaban kasar Amurka, ya bayyana cewa idan aka sake zabensa a kan wannan mukami, zai sake aiwatar da dokar hana tafiye-tafiyen wasu kasashen musulmi zuwa Amurka.
Lambar Labari: 3489120    Ranar Watsawa : 2023/05/10

Tehran (IQNA) Jean-Paul Lecoq, wakilin majalisar dokokin kasar Faransa, ya soki tsarin danniya da gwamnatin sahyoniyawan take yi a yankunan da ta mamaye, yana mai kallon hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3489093    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Bayan ya isa kasar Turkiyya, babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya gudanar da taron manema labarai tare da ministan harkokin wajen Turkiyya inda ya bayyana goyon bayan kungiyar ga wadanda girgizar kasar ta shafa tare da aikewa da kayan agaji, ya yi Allah wadai da kona kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488675    Ranar Watsawa : 2023/02/17

Me kur’ani ke cewa  (33)
Aya ta 103 a cikin suratu Ali-Imrana ta dauki hadin kan musulmi a matsayin wani aiki na wajibi sannan ta jaddada cewa kur’ani shi ne mafi muhimmanci wajen hadin kan al’umma.
Lambar Labari: 3488141    Ranar Watsawa : 2022/11/07

Tehran (IQNA) Jacon Herzog fitaccen malamin yahudawa ne a Isra'ila mai tsanain kin addinin musulunci wanda a halin yanzu haka yake cikin bakuncin masarautar Saudiyya.
Lambar Labari: 3486543    Ranar Watsawa : 2021/11/11

Jagoran juyin juyin halin musluncia kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana tsananin kiyayya da gaba da Amurka da wasu 'yan korenta irin Al Saud suke nuna wa Iran da cewa, sakamako ne na riko da tafarkin Allah da Iran din ta yi.
Lambar Labari: 3483515    Ranar Watsawa : 2019/04/04