iqna

IQNA

haura
Tehran (IQNA) A jiya 18 ga watan Oktoba ne aka fara gudanar da makon kur'ani na kasa karo na 24 na kasar Aljeriya tare da halartar ministan harkokin addini na kasar a makarantar kur'ani ta birnin Bani Abbas na kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3488037    Ranar Watsawa : 2022/10/19

A Sri Lanka, adadin mutanen da suka mutu a jerin hare haren da aka kai a kasar ya haura dari uku kamar yadda ‘yan sanda na kasar suka sanar.
Lambar Labari: 3483573    Ranar Watsawa : 2019/04/23