iqna

IQNA

london
Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani kur’ani mai tsarki da aka rrubuta akan shudiyar takarda a birnin London domin sayar da shi.
Lambar Labari: 3481438    Ranar Watsawa : 2017/04/25

Bangaren kasa da kasa, za a nuna wata takarda da take dauke da rubutun kur’ani mai tsarki domin sayar da ita a birnin London.
Lambar Labari: 3481409    Ranar Watsawa : 2017/04/15

Bangaren kasa da kasa, Daruruwan mata msuulmi ne tare da wasu wadanda ba musulmi ba da suka hada da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin London, suka taru a kan babbar gadar West Minister da ke tsakiyar birnin London, domin alhinin abin da ya faru.
Lambar Labari: 3481351    Ranar Watsawa : 2017/03/27

Bangaren kasa da kasa, musulmi sun gudanar da wani gangamia garin Birmingham na kasar Birtaniya domin yin Allawadain da harin ta’addancin da aka kai a birnin London.
Lambar Labari: 3481348    Ranar Watsawa : 2017/03/26

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin London.
Lambar Labari: 3481343    Ranar Watsawa : 2017/03/24

Bangaren kasa da kasa, Dubban mutane ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da kiyayyar da ake nuna ma musulmi a kasar da ma sauran kasashen turai.
Lambar Labari: 3481333    Ranar Watsawa : 2017/03/21

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron maulidin Sayyidah Zahra (AS) a cibiyar muslunci da ke birnin London na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481317    Ranar Watsawa : 2017/03/16

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman makoki na shahadar Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasashen Birtaniya da kuma Sweden.
Lambar Labari: 3481276    Ranar Watsawa : 2017/03/02

Bangaren kasa da kasa, bisa la’akari da karatowar watan azumi tsanyar koyar da ilmomin muslunci ta jami’ar Landan za ta shirya wani shiri kan fahimtar ma’anonin kur’ani.
Lambar Labari: 3481254    Ranar Watsawa : 2017/02/23

Bangaren kasa da kasa, bankin muslunci nan a Alrayyan na kasar Birtaniya ya bayyana cewa zai yi aiki tare cibiyoyin da ke gudanar da ayyukan alkhari da ke London da wasu biranan kasar.
Lambar Labari: 3481249    Ranar Watsawa : 2017/02/20

Bangaren kasa da kasa, kwamitin masallacin yankin Finsbury Park da ke birnin London ya gayyaci mabiya addinai daban-daban domin ziyartar wannan masallaci.
Lambar Labari: 3481205    Ranar Watsawa : 2017/02/06

Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Birtaniya sun gudanar da jerin gwanon murnar maulidin manzon Allah (SAW) a birane daban-daban na kasar, da hakan ya hada da birnin London da Tottenham da ma wasu biranan.
Lambar Labari: 3481029    Ranar Watsawa : 2016/12/12

Bangaren kasa da kasa, cibiyar mabiya addinin muslunci a yankin Colney na birnin London da suka hada musulmi da kuma wadanda ba mabiya addinin musulunci ba zuwa buda baki.
Lambar Labari: 3326795    Ranar Watsawa : 2015/07/11

Bangaren kasa da kasa, a birnin London na kasar Birtaniya an gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya da kuma yin kira ga mahukuntan Saudiyyah da su gaggauta sakin Ayatollah Baqer Nimr da suke tsare da shi sabodsa zalunci.
Lambar Labari: 3304141    Ranar Watsawa : 2015/05/16

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani taron kara wa juna sani kan mazhabar shi’a a kwalejin muslunci ta birnin London.
Lambar Labari: 3269147    Ranar Watsawa : 2015/05/07

Bangaren kasa da kasa, masu tsananin kiyayay da addinin muslunci a kasar Birtaniya sun gudanar da gangami a karon farko a birnin London na kasar Biratniya.
Lambar Labari: 3100055    Ranar Watsawa : 2015/04/06