Bangaren kasa da kasa, shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Francis ya jaddada wajabcin tattaunawa da kuma yin mu'amala da musulmi.
Lambar Labari: 3483763 Ranar Watsawa : 2019/06/22
Bangaren kasa da kasa, fadar Vatican ta yi kira zuwa karfafa 'yan uwantaka tsakanin mabiyan addinain kirista nci da kuma musulucni a fadin duniya.
Lambar Labari: 3483631 Ranar Watsawa : 2019/05/11
Wasu kirista sun zargi Paparoma da kawo wasu sabbin bi’oi da ba a san su a cikin addinin kirista ba.
Lambar Labari: 3483599 Ranar Watsawa : 2019/05/02
Bangaren kasa da kasa, wani kirista mai sana'ar sayar da nama yana taimaka ma musulmia duk lokacin idin babbar salla a Masar.
Lambar Labari: 3482921 Ranar Watsawa : 2018/08/24
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai take manzon rahma a kasar Uganda tare da halartar jami’an hukumar yada labarai ta UBC.
Lambar Labari: 3482781 Ranar Watsawa : 2018/06/23
Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar mabiya addinin kirista a kasar Ghana ta bukaci a mika sha’anin tafiya da makarantun kiristoci ga majami’u.
Lambar Labari: 3482773 Ranar Watsawa : 2018/06/20
Bangaren kasa da kasa, Timothi Waniyuni wani dan majalisar dokokin kasar Kenya ne kuma kirista , wanda ya halarci taron bude wani babban masallaci na musu tare da nuna kaunarsa ga musulmi.
Lambar Labari: 3482698 Ranar Watsawa : 2018/05/27
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta'addanci ta Daesh ta yi barazanar kaddamar da hare-hare a kan mabiya addinin kirista a lokacin gudanar da bukuwansu a duniya.
Lambar Labari: 3482540 Ranar Watsawa : 2018/04/04
Bnagaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun shirya wani zaman taro domin yin bita kan lamurran ad suka shafi harkokin larabarai da suka shafi musulmi a Najeriya.
Lambar Labari: 3482278 Ranar Watsawa : 2018/01/08
Bangaren kasa da kasa, wani mabiyin addinin kirista ya shiga cikin sahun salla tare da musulmi a wajen masallacin Aqsa, bayan da jami'an tsaron yahudawan suka hana musulmi shiga cikin masallacin domin yin salla.
Lambar Labari: 3481736 Ranar Watsawa : 2017/07/25
Bangaren kasa da kasa, Aluwesyos Bugingo daya daga cikin manyan malaman kirista a kasar Uganda an azarginsa da kone littafin Injila.
Lambar Labari: 3481572 Ranar Watsawa : 2017/06/01
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin Press TV cewa, Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana hakan a matsayin wani babban aikin jihadi.
Lambar Labari: 3481036 Ranar Watsawa : 2016/12/14