IQNA

Za A Gudanar da Zama Ta Hanyar Yanar Gizo a Kwamitin Tsaro

23:54 - April 07, 2020
Lambar Labari: 3484688
Tehran (IQNA) kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama wanda mambobinsa za su halarta ta hanyar yanar gizo.

Bisa bayanin a ranar Alhamis mai zuwa ne dai za a yi taron na kwamitin tsaron MDD,bayan da a baya aka sami rabuwar kawuka a tsakanin kasashen membobi

Majiyar diplomasiyya ta kasa da kasa ta bayyana cewa; Kakashe tara a tsakanin goma sha biyar da suke membobi na kwamitin tsaron ne dai suu ka bukaci ganin an yi taro akan cutar ta corona.

Wannan kiran dai ya zo ne a daidai lokacin da ake da sabani a tsakanin kasashe biyar masu tabbatattun kujeru a kwamitin tsaron, musamman a tsakanin Amurka da kasar Sin.

 

 

https://iqna.ir/fa/news/3889800

captcha