iqna

IQNA

gudanar
Jakadan Iran a Malaysia a wata hira da IQNA:
Tehran (IQNA) Ali Asghar Mohammadi, jakadan kasar Iran a birnin Kuala Lumpur, a gefen bikin baje kolin kur'ani na duniya na Resto a birnin Putrajaya na kasar Malesiya, ya bayyana cewa, Iran na da gagarumin damar shiga harkokin kur'ani a matakin duniya, kuma ya jaddada cewa ya zama wajibi. don mayar da martabar masu fasaha a duniya, ya kamata Iran ta kara kokari.
Lambar Labari: 3488534    Ranar Watsawa : 2023/01/21

Tehran (IQNA) an gudanar ad tarukan idin Ghadira  jami’ar Almustafa a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3485069    Ranar Watsawa : 2020/08/09

Tehran (IQNA) An fara gudanar da ayyukan hajjin bana a yau a Makka tare da halartar alhazan da aka yarje mawa da su gudanar da aikin hajjin, wadanda aka takaita adadinsu.
Lambar Labari: 3485034    Ranar Watsawa : 2020/07/29

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa an dauki kwararan matakai na hana yaduwar corona a yayin shigar mahajjata birnin Makka.
Lambar Labari: 3485025    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) mahukuntan masar sun sanar da cewa, a kasar za a gudanar da sallar idi a masallaci guda daya ne.
Lambar Labari: 3485024    Ranar Watsawa : 2020/07/26

Tehran (IQNA) kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama wanda mambobinsa za su halarta ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3484688    Ranar Watsawa : 2020/04/07

Gwamnatin kwaryakwaryan cin gishin kai ta Falastinawa, ta bukaci kungiyar tarayyar turai da ta amince da kafuwar kasar Falastinu mai cin gishin kanta.
Lambar Labari: 3484611    Ranar Watsawa : 2020/03/11

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron cika shekaru hamsin da kafa kungiyar OIC.
Lambar Labari: 3484269    Ranar Watsawa : 2019/11/24

Wani mai fafutuka a kasar Afrika ta kudu ya bayyana shirin saudiyya na gudanar da babban taron rawa da cewa cin zarafin muslucni da musulmi ne.
Lambar Labari: 3483838    Ranar Watsawa : 2019/07/14

Daliban jami’a musulmi bakaken fata a kasar Amurka, sun gudanar da wani zaman taro na farkoajami’ar birnin New York.
Lambar Labari: 3483594    Ranar Watsawa : 2019/05/01

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya tababtar da cewa kyamar da ake nuna wa musulmi ta karu a cikin shekara ta 2018.
Lambar Labari: 3483412    Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangzren siyasa, al'ummar Iran ke bikin cikar shekaru 40 cif da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar, wanda aka samar a rana irinta yau.
Lambar Labari: 3483364    Ranar Watsawa : 2019/02/12

Bangaren kasa  da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa baki daya a Najeriya.
Lambar Labari: 3483264    Ranar Watsawa : 2018/12/30

Bangaren kasa da kasa, an fara tantance wadanda za su gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta Iskandariyya a Masar.
Lambar Labari: 3483073    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da babban taron jami’ar musulunci ta kasar Ghana a daidai lokacin da ake komawa zangon karatu a jami’ar.
Lambar Labari: 3483041    Ranar Watsawa : 2018/10/15

Bangaren kasa da kasa, A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar a jiya ya bukaci da a gudanar da binciken gaggawa kan harin Saudiyyah a gundumar Sa’ada da ke Yaman.
Lambar Labari: 3482884    Ranar Watsawa : 2018/08/11

Bangaren kas da kasa, majami’oin mabiya addinin kirista  akasar Zimbabwe za su gudanar da jerin gwanon neman a yi zabe cikin cikin sulhu.
Lambar Labari: 3482842    Ranar Watsawa : 2018/07/23

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki da sunnar manzo a kasar hadaddiyar daular larabawa a garin Sharjah tare da halartar mahardata 391.
Lambar Labari: 3482553    Ranar Watsawa : 2018/04/09