iqna

IQNA

Rahbar
Bangaren siyasa, a cikin bayanin jagoran juyin juya halin muslunci an bayyana watan Rabiul Awwal da cewa ma’anar kalmarsa tana koma ga hakinain watan na rayuwar zukata a cikinsa.
Lambar Labari: 3462782    Ranar Watsawa : 2015/12/13

Bangaren kasa da kasa, Danis Rankort ya bayyana sakon jagoran juyi a matsayin bayani kan hakikanin abin da ake nufi da ta’addanci a matsayi na duniya.
Lambar Labari: 3460122    Ranar Watsawa : 2015/12/05

Bangaren kasa da kasa, Gholam Ali Khosrou a zamn babban zauren majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa manufar wasikar jagora zuwa ga matasan turai it ace bayyana mahangar musulunci kan yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3459732    Ranar Watsawa : 2015/12/04

Bangaren siyasa, an gudanar da taron arbaeen tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci da sauran jami’a.
Lambar Labari: 3459637    Ranar Watsawa : 2015/12/03

Bangaren kasa da kasa, an tarjama wasikar jagora ta biyu zuwa ga matasan nahiyar turai a cikin harsuna 23.
Lambar Labari: 3458724    Ranar Watsawa : 2015/11/30

Bangaren siyasa, a cikin sakon da jagoran juyin juya halin muslunci ya aike zuwa ga matasan kasashen yammacin turai ya bayyana cewa, yana kira gare su da su amfani da hakikanin koyarwar muslunci wajen sanin addinin muslunci, kuma su amfana da gogewa da masaniya da musulmi suke da ita.
Lambar Labari: 3458407    Ranar Watsawa : 2015/11/29

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya hali a lokacin da yake ganawa da firayi ministan kasar Algeriya ya bayyana cewa kasashen da suke da fahimtar juna za su iya yin aiki tare domin yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3457204    Ranar Watsawa : 2015/11/25

Bangaren adabi, shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki ga jagoran juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3456737    Ranar Watsawa : 2015/11/24

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya hali a lokacin da yake ganawa da shugaban Najeriya ya bayyana cewa, kasashen turai da ke da’awar yaki da ta’addanci baa bin dogara ba ne.
Lambar Labari: 3456301    Ranar Watsawa : 2015/11/23

Bangaren siyasa, Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei lokacin da yake ganawa da shugaban kasar Turkmenetan ya bayyana cewa, hanyar yaki da ta’addanci da dakile shi ita ce karfafa mutane kan lamarin addini bisa sahihiyar hanya.
Lambar Labari: 3455816    Ranar Watsawa : 2015/11/22

Bangaren siyasa, Jagoran juyin Islama a lokacin da yake ganawa da dubban dalibai na jami’a da kuma malamai da kuma yan sakandare ya bayyana cewa, ana yin fito na fito da ma’abota girman kai ne bisa zurfin tunani da kuma gogewa.
Lambar Labari: 3443857    Ranar Watsawa : 2015/11/05

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya hali ya bayyana cewa; Amurka tana son ta yi amfani da batun tattanawa kan lamurran yanking abas ta tsakiya ne domin ta samu damar aiwatar da manufofinta, inda kasha 60 zuwa 70 manufofinta ne kawai, sauran kuma za ta aiwatar da su hanyar da ta sabawa doka, Kenan tattaunawa wace ma’ana keg are ta?
Lambar Labari: 3443167    Ranar Watsawa : 2015/11/03

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya aike da wani sako zuwa ga shugaban kasa da sauran jami'an kasa kan muhimamncin zama cikin fadaka dangane da batun yarjejeniyar nukiliya da kuma yadda za a fskanci daya bangaren.
Lambar Labari: 3391461    Ranar Watsawa : 2015/10/21

Bangaren siyasa, Jagoran juyin Islama ya yi kakakusar suka dangane da yadda kasashen yammacin turai suka yi gum da bakunansu kana bin da ya faru a Mina, musamman ma masu da’awar kare hakkin bil adama, inda ba za a manta da wannan lamari ba, kuma aikin jami’an diplomasiyya da na ma’aikatar hajji ne su bi kadun wannan batu.
Lambar Labari: 3390913    Ranar Watsawa : 2015/10/20

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin muslunci ya jaddada wa jami’an gwamnati cewa, ci gaba n da Iran ta samu a dkkanin bangarori na nukiliya da sauran gaskiya ne, kuma dakushe zukatan matasa kan kara himma babban cin amana ne ga kasa.
Lambar Labari: 3385727    Ranar Watsawa : 2015/10/14

Bangaren siyasa, a ganawar da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya yi tare da shugaban hukumar radiyo da talabijin ta kasar da kuma manyan daraktoci na hukumar ya bayyana cewa dole a zama cikin fadaka domin makiya suna yin amfani da hanyoyin sadarwa wajen hankoron juya manufar juyin Islama.
Lambar Labari: 3385198    Ranar Watsawa : 2015/10/13

Bangare siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khameni a lokacin da yake ganawa da manyan kwamandojin rundunar kare juyin juya halin muslunci na ruwa da kuma ma’aikata a wannan bangare na kudancinkasar ya ce, umarnin kur’ani na saka tsoro a zukatan makiya ya tabbata a kudancin kasar.
Lambar Labari: 3383020    Ranar Watsawa : 2015/10/07

Bangaren siyasa, an gudanar da zaman makoki na mahajjatan da suka rasa rayukansu sakamakon abin da ya faru a Mina a wajen aikin hajjin wannan shwekara tare da halartar Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a Husainiyyar Imam Khomenei (RA)
Lambar Labari: 3379493    Ranar Watsawa : 2015/10/04

Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci ta Iran ya bayyana cewa, nuna rashin mutunci da rashin sanin ya kamata ga mahajjatan Iraniyawa zai fuskanci martini, idan kuma aka tashi mayar da martanin zai zama mai mni matuka a kan wadanda suka aikata hakan.
Lambar Labari: 3377210    Ranar Watsawa : 2015/10/01

Bangaren siyasa; Jagoran juyin juya halin Musulunci a lokacin da yake gabatar da darasinsa na "Bahasul Kharij" yayi karin haske dangane da turmutsitsin da ya faru a Mina da yayi sanadiyyar mutuwa da raunata wani adadi mai yawan gaske na mahajjatan da suka fito daga kasashe daban-daban na duniya.
Lambar Labari: 3372480    Ranar Watsawa : 2015/09/27