iqna

IQNA

rauhani
Bangaren siyasa, Shugaba Hassan Rauhani na kasar Iran ya fadi yau cewa, makircin makiya al’ummar musulmi a kan Quds da Palestine ba zai taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3483689    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Bangaren kasa da kasa, jaridar Peoples Daily a Najeriya ta buga wata makala dangane da ranar quds ta duniya.
Lambar Labari: 3483672    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana cewa, takunkuman Amurka ba za su hana kasar Iran  ci gaba da sayar da danyen man fetur a kasuwanninsa na duniya ba, duk kuwa da takunkuman kasar Amurka a kan kasarsa.
Lambar Labari: 3483596    Ranar Watsawa : 2019/05/02

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa; Babu wani abu a gaban Iran idan ba turjiya da tsayin daka ba.
Lambar Labari: 3483576    Ranar Watsawa : 2019/04/25

Kasashen Iran da Pakistan na shirin kafa wata runduna ta hadin gwiwa a tsakaninsu domin gudanar da ayyukan tsaroa kan iyakokinsu.
Lambar Labari: 3483567    Ranar Watsawa : 2019/04/22

Bangaren kasa da kasa, Pira ministan na kasar Iraki Adel Abdul Mahadi ya iso birnin Tehran dazu da safe, domin fara ziyarar aiki ta kwanaki biyu.
Lambar Labari: 3483523    Ranar Watsawa : 2019/04/06

Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya zargi kasashen yammacin turai da yada kiyayya ga musulmi ta hanyar siyasarsu.
Lambar Labari: 3483464    Ranar Watsawa : 2019/03/16

Bangaren kasa da kasa, tun bayan da aka fara gudanar da babban taron zauren majalisar dinkin duniya a ranar Talata da ta gabata, daya daga cikin muhimman abubuwan da suka fi daukar hankali a taron shi ne kalaman kiyayya da Trump ya yi a kan kasar Iran, da kuma irin martanin da shugaba Rauhani na kasar Iran ya mayar masa.
Lambar Labari: 3483018    Ranar Watsawa : 2018/09/29

Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa; bakar siyasar Amurka a kan kasar Iran ba za ta taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3483013    Ranar Watsawa : 2018/09/26

An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.
Lambar Labari: 3482961    Ranar Watsawa : 2018/09/07

Bangaren siyasa, A yau da hantsi ne shugaba Rauhani na Iran ya isa yankin da girgizar kasa ta shafa a cikin Lardin kermanshah da ke yammacin kasar Iran, domin duba halin da al'ummar yankin suke ciki, musaman ma wadanda abin ya shafa.
Lambar Labari: 3482098    Ranar Watsawa : 2017/11/14

Bangaren kasa da kasa, Shugaba Rauhani na kasar Iran ya aike da sakonnin zuwa ga shugabannin kasashen musulmi, inda yake taya su murnar sallah, da kuma yi musu fatan alkhairi tare da al'ummomin kasashensu.
Lambar Labari: 3481853    Ranar Watsawa : 2017/09/01

Bangaren siyasa, shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya yi rantsuwar kama shugabancin kasar a wa'adi na biyu.
Lambar Labari: 3481768    Ranar Watsawa : 2017/08/05

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Iran Sheikh Hassan rauhani ya taya al'ummar musulmin duniya murnar shiga watan ramdan mai alfarma tare da yi musu fatan alkahiari da kuma addu'ar Allah ya karbi ibadunsu a cikin wanan wata mai albarka.
Lambar Labari: 1423899    Ranar Watsawa : 2014/06/29